Monday, March 29, 2021

Home › › KO KA SAN YADDA ZA KA YI DA ZARAR WAYAR DA KA KE AMFANI DA ITA WAJEN SARRAFA ACCOUNT DINKA NA BANKI (MOBILE BANK) IDAN TA FADI?

 






Da zarar hakan ta faru (Allah ya kiyaye) za ka iya karbar wayar abokinka, ka bi wadannan lambobi na bankin ka, ka danna su ka shigar da bayan da za su tambaye ka, ka kulle account din daga fadawa cikin matsala.

Galibi wasu kan yi saving din account number dinsu akan waya. Sannan akan ciri kudi a bankuna da dama ba tareda katin ATM ba wato (cardless).
Allah ya kiyaye..

1. Access: *901*911#

2. Zenith: *966*911#

3. GTB: *737*51*74#

4. WEMA: *945*911#

5. FirstBank: *894*911#

6. Keystone: *7111*911#

7. UBA: *919*911#

8. FCMB: *329*911#

9. Sterling Bank: *822*911#

10. Unity Bank: *7799*911#

11. Fidelity Bank: *770*911#

12. Heritage Bank: *745*7#
13. Union Bank: *966*911#
No comments:
Write Comments