Thursday, March 11, 2021

Home › › *MA'ANAR FLUCTUATING A HARKAR CRYPTO CURRENCY*



 Mafi yawancin masu HARKAR CRYPTO CURRENCY cewa suke yi ai HARKA ce da ake samun kudi da ita idan ka sayi coin kullum kara daraja ZASU yi wanda kuma wannan kuskure ne. Kamata Yayi su fada wa mutane gaskiyar Abinda ke faruwa.

 

 *DOMIN KUWA* 


Kamar yadda muka sani a kasuwar canji kudade suna hawa kuma suna sauka haka nan wadannan kudaden suma suna hawa kuma suna sauka, domin kuwa ko a lokacin korona Bitcoin daya bai wuci Milyan daya da rabi ba shi kuma Ethereum bai wuci dubu 40 da yan kai ba amma a yan kwanakin nan  Bitcoin daya ya kai Milyan 20 shi kuwa Ethereum ya kai dubu 700, bugu da kari idan muka duba dukkan su da karamin farashi suka fara wanda bai kai ko $1 ba.

 A takaicen takaitawa kudade ne kamar Naira , Riyal, Dollar, Euro, Pounds da dai sauran su. Yadda Farashin dollar ke hawa da sauka haka suma wadannan kudaden.

1 comment:
Write Comments
  1. I can see that you are an expert at your field! I am launching a website soon, and your information will be very useful for me.. Thanks for all your help and wishing you all the success in your business. Personal crypto insurance

    ReplyDelete